Ina ɗaukan rayuwa yadda ta zo min ne.
Zan iya koyarwa. Zan iya aikin Ofis. Zan iya Okada. Zan iya Bolt ko Uber.
Kawai abun da nake fata shi ne Allãh Ya raba Ni da Mawla, Ci da Cuta da kuma ragwanci.🤲
We are still calling on the Federal Government to fire this bigot from office, Prof. Joash Amupitan the current INEC chairman !!!
He should be fired immediately !!!