Waɗanda suke da aure da masu shirin yin aure, ku saurari wannan. Minti 14 ne kacal domin sanin manyan manufofin yin aure, saninsu zai sa ka rayu cikin jin daɗi da kauracewa rikice-rikicen aure.
-Dr. Jameel Muhammad Sadis.
Many people applied and received COVID 19 loan or NIRSAL money when they don’t need it or when they don’t have any idea of what business to do with it…they just spent it anyhow.For 5 years now their accounts have been continuously debited,and they are angry.Some of them avoid using their Bank accounts and resorted to using online money apps like Opay,Moniepoint and others.Borrowing money is always sweet and easy,paying back loans is where the problems come.
Ya Allah ka kawomin dalilin da zaisa mubar Nigeria 🇳🇬 mukoma turai da zama ni da family na
Wannan masifa har ina
Ni fa tinda naga an kashe general din soja a Nigeria naga baayi komai b kawai na sallama 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Ya Allah ka tsaremu da irin wannan kaddara