Inci arzukin sayyiduna rasulullahi ๏ทบ
Ayi mani liking da repost.
The first Nigerian footballer to play in the Saudi Pro League is Odion Ighalo.
Player: Odion Jude Ighalo ๐ณ๐ฌ
Saudi club: Al-Shabab
Move to Saudi Arabia: February 2021
Transfer: He joined Al-Shabab from Chinese club Shanghai Shenhua on 4 February 2021, signing a two-and-a-half-year contract. ๏ฟฝ
Wikipedia +1
Ighalo later played for Al-Hilal and Al-Wehda, becoming one of the most prominent Nigerian players in Saudi football.
Shekaru Dari da Tara (112), a wannan wuri, a wannan gida, a wannan daki, Gwamna Lugga (Lord Lugard) ya sanya hannu a dokar da ta hade kudancin Nijeriya da Arewacin Nijeriya. Ma'ana aka dena zancen Daular Usmaniyya ko Lardin Arewa ko Sarakunan Arewa, aka koma batun sabuwar kasar Nijeriya. Sunan Nigeria dai matar Gwamna Lugga maisuna Madam Flora Shaw ce ta kirkiroshi, ta kuma gabatar ga mijinta. Gini ne na tarihi wanda ke kan titin Marina a Ikot Abasi, Jihar Akwa Ibom, Najeriya.