The First Igbo Muslim Girl to Memorize the Qur'an in Achi Town, Enugu State.
Joy and pride have been expressed following the presentation of a young girl named Ikezu Chizaram Aisha, who is said to be the first Muslim girl born in Achi town, located in the Oji River Local Government Area of Enugu State.
Aisha is among the children striving to memorize the Holy Qur'an, dedicating her time to learning and memorizing the words of Allah (SWT).
The Muslim community has prayed for Allah to raise more children like her in the region and to make her beneficial to the religion of Islam and society at large.
Dole Mu Nisanci Zinah da Abinda Zai Kusantar mu da ita.
Wallahi Mata Kuji Tsoron Allah Ku Saka Suturar da Zata Rufe Jikinku.
Malam Sahalu Bukhari Musa.
An shafe shekaru mutane suna taruwa a Masallacin Murtala da ke Kano domin sauraron tafsirin marigayi Malam Isa Waziri.
Tafsirin da ba wai darasi kaɗai yake bayarwa ba, har ma yana haɗa al’umma wuri guda.
Ko bayan rasuwar Isa Waziri, ɗansa da ɗan ma-ja-baƙinsa wanda yake raye har yanzu, sun gaji iyayensu inda suke ci gaba da tafsirin da suka assasa.
Khadija Nasidi ta ziyarci wajen don ganin yadda abin yake a yanzu.