Even at the supermarket, he remembers Allah. ๐ค
A small boy with a beautiful reminder: wherever you are, never forget to pray. Alhamdulillah.๐ค
This is Islam
@MDSniperX@Fadil_bawa1@ddatcrypto haka ne idan kace fadil yafi ddat ko ddat yafi fadil duka bazanyi maka musu ba amma kace arewa shine nake inkari wadanda ka sani zaka ce amma akwai mayu a arewa wasu ko posting basayi balantana kasan yan crypto ne, a anguwar ku zaka iya samun wanda ya fisu kai baka sanshi ba โ๐ผ
@MDSniperX@Fadil_bawa1@ddatcrypto Kawai ina bibiyar su be sabuda ina karuwa da knowledge dinsu kai mistake din da nakeso ka gyara cewa da kayi ( kaf arewa babu wanda ya kaishi) shine abunda bake inkari sbd ilimin Allah fadi gareshi, Allah ne kadai zai iya nuna mutum yace babu wanda ya kaishi ko kuma manzon shi.
@MDSniperX@Fadil_bawa1@ddatcrypto Ina gani sosai akwai abunda nakeso ka gane bawai nace maka @ddatcrypto yafi @Fadil_bawa1 bane dukan su mentors dinane na kunna notification alert ๐ dinsu koda reposting sukayi sai anyimun notification saboda na yarda sunada ilimin crypto, kuma dukansu bana daukar signal dinsu.
@MDSniperX@Fadil_bawa1@ddatcrypto Winning rate shine yake nuna ka iya trade ba yawan capital ba, ka kula da trade dinsu sosai fadil yana yawan felling trade fiye da didat koda $10 ce dakai indai kanada win rate 60% zuwa sama to ka iya trading ko jiya a trade 1 yayi making over $10,000๐@ddatcrypto
Innalillahi waโina ilaihirrajiun ๐ฅบ๐
Share her beautiful Qurโan recitation, so the reward may reach her grave.
She died trying to save her younger sibling who had fallen into the water.
May Allah make the Qurโan intercede for her. Ameen.