π¨π΄ Cody Gakpoβs future will be decided after todayβs game with key meetings set to take place.
Manchester City still heavily involved in talks to sign the Dutch winger, Tottenham there since July.
But Liverpool will only sell Cody if they can get a top replacement.
Atiku Abubakar ya shaida wa BBC dalilan da suka sa ya jaddada niyyarsa ta mayar da tallafin man fetur a Najeriya idan ya ci zaΙen shugaban Ζasar Najeriya a 2027.
Ya kuma bayyana manyan abubuwan da yake sa ran yi domin inganta rayuwar ΚΌyan Najeriya da kawar da matsalar tsaro.
π· - Abba Auwalu
Furodusa - Aminu Kutama