Alkur'an Baba Buhari ba kayi mana adalci ba.
A lokacin da kake Neman Mulki muna son ka samu a yanzu Kuma muna son ka sauka saboda ni banga amfanin mulkin ka ba wllh.
Ka kawo mana matsaloli a Nigeria ๐ณ๐ฌ๐ณ๐ฌ
Tsaskiya Hey I joined a network called EarnCashTo and earned $25.00! You get paid for testing out new free apps and posting on social media. Sign up with my link for an instant $25 signup bonus! https://t.co/n84xYYNOw5
A gaskiya shugaban kasa muhammadu buhari ba kayi mana adalci ba.ka sa mutane cikin mawuyacin Hali kawai babu wani dalili!!!
Shi yasa duk inda kaje sae an jefe da duwatsu๐คชKai ni kaina na kosa ka sauka wllh