DROP 03 / 09: Zoi Handshake
Opens Tuesday, December 8.
"Two phones. One moment."
Bring your phones together and shake hands. One badge per person, ever, and only in person.
Full details on our Telegram, link in bio.
Tomorrow, Drop 04: "Your streak, without opening the app."
We are currently making important decisions to ensure that everything goes back to the way it used to be. Back when Telegram was a place you wanted to return to, not just for messaging.
But we may need some help from @ton_blockchain
Let’s see how they respond to a request for support for a project that has the potential to breathe new life into their network.
@husna_cutie2@IPXExchange That’s a valuable lesson. Sometimes the difference isn’t writing more, but sharing more of your genuine experience. Keep improving; those small steps will eventually make your content stand out.
My Telegram is 2 years old. Older than 38% of all accounts.
My Age pays solana:5s5GwwaLh8Xq6s3SQYPDyhLH8eL6AN6zkiLQx8zepump and the-open-network:native for old accounts. Check yours: https://t.co/sxOHigYek3
Sai kaji Likitoci suna cewa idan ka tashi da safe ka dinga motsa jikin ka, ka rika yin exercise, idan ba haka ba akwai matsala. Haka ma masu gyaran mota da Babur (Makanikai) zaka ji suna gargadi idan ka tashi da safe kayi warming mota ko machine dinka kamar na Minti 5 zuwa 10 kafin ka hau, in ba haka ba nan gaba abun hawan ze iya baka matsala.
Sai kai ne kake ganin rashin yin Azkaar da safe ba matsala ba ne? Idan haka ka dauka toh ka sake nazari.
Yadda kaji bayanin Likitoci da Makanikai haka ma Azkaar din safiya da maraice suke a jikin Musulmi (mai Imaani), haka suke a cikin rayuwar sa, kamar yadda kake ji a bakin Malamai.
Yin sakaci da zikirorin nan zai iya jawo maka babbar matsala yanzu ko nan gaba a cikin rayuwa. Da safe da yamma ka rike zikirorin nan gam.
Idan baka da lafiya Likita sai yace ka sha daya da safe 💊 daya da rana 💊 daya da daddare 💊
Toh me yasa ba zai ce kasha su duka a lokaci daya ba? me yasa zai rarraba maka su?
Saboda za suyi maka illa, kuma a ilmance abinda ilimi ya bayyana kenan... Shiyasa idan kaji ance Manzon Allah (S.A.W) yace ka karanta abu kaza kafa 1 ko 3 ko 7 ko 10, ko 11 ko 25 ko 33 ko wani adadi, ka tsaya a nan kawai kar kayi overdose, akwai matsala.
(Sai dai a wuraren da aka baka dama kayi iya abinda zaka iya, babu kaidi ko limit).
Haka kuma me yasa ba za'a ce ka sha sau daya ba shike nan? sai ace kasha safe, rana da dare?
Saboda wanda ka sha da safe zai zama expired da rana, idan kana son samun kariya a jikin ka don cigaba da samun sauki dole sai ka sake sha da rana, shima zai zama expired da daddare.
Toh kamar haka Azkaar safiya da maraice suke a rayuwar ka, idan ka ga ka warke baka bukatan su toh ka gama da duniya lafiya ne a ranar da aka binne ka a makwancin ka na karshe a wannan rayuwar.
Wani maganin sau ɗaya kawai ake so kasha a rana (kamar Sayyidul Istigfaar) wani maganin sau ɗaya ne a sati (kamar karanta Suratul kahfi), wani maganin sau biyu a rana safe da yamma (kamar Qul huwa, Falaki da Nasi).
Ibnul Qayyim Aljauziy yana cewa; duk ranar da gari ya waye bai yi Azkaar din safiya ba sai zazzabi ya kama shi, ko kuma yaji wata damuwar da bai san dalilin ta ba. Yace da zaran ya tuna sai yayi Azkaar din a take sai zazzabi ko damuwar ta kau.
Irin waɗannan manyan bayin Allah saboda karfin Imaanin su da Ubangiji da zaran sun manta ambaton Allah sai a tura musu notification a jikin su suke ji, sai suyi maza su gyara.
Ka ga kuwa a wannan zamani yan kadan ne daga cikin mu suke da kusanci da Ubangiji irin haka, idan kaga notification toh daga Banki ne sun zare wani kudi ko an saka kudi ko notification na social media.
Abinda nake so in nuna mana shine wasa da Azkaar wasa da rayuwa ne kuma ganganci ne kamar wasan yara a bakin Rijiya.
Duk lokacin da kake son yin analysis na wani coin, ka gwada wannan dabarar. 👇
Kaje Search 🔍 a X (Twitter), ka rubuta sunan coin ɗin tare da alamar "$".
Misali: $BMT
Abin da wannan zai taimaka maka shi ne:
- Ganin analysis da sauran traders suka yi.
- Gano sabbin ra'ayoyin entry da exit.
- Bibiyar abubuwan da ake tattaunawa a kansu.
- Fahimtar yadda wannan coin yake trending a kasuwa.
Ka tuna, Crypto ya sha bamban da sauran kasuwanni. Bayan chart, akwai abubuwa da dama da ya kamata ka riƙa bibiyarsu.
Wannan ɗaya ne daga cikin dabarun da nake amfani da su.
Idan ta amfane ka, ka yi amfani da ita. Idan ba ta maka ba, kawai ka wuce. 🤝
Trade smart. Don't trade blind.
Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un. 😭💔
I’m honestly heartbroken and deeply disappointed by what has happened to my USDT withdrawal from WEEX to Bybit via the OP Mainnet.
I made the withdrawal the day before yesterday, and when I contacted support, I was told that my funds could not be recovered. In other words, I was simply expected to accept the loss of my hard-earned money.
What hurts the most is that there was no clear warning indicating that USDT deposits via the OP Mainnet were unsupported when I made the transaction. I checked beforehand, and everything appeared normal. Now, after my funds are stuck, I’m being told to accept the loss.
How can a user be expected to know what isn't clearly communicated? How can customers be held responsible for something they had no clear warning about?
To the Bybit team, please understand that this is not just about $50. It is about fairness, transparency, and the trust users place in your platform. That money means something to me, and being told to simply accept the loss without a satisfactory resolution is genuinely painful.
I am pleading with the Bybit team to review my case, investigate what happened, and provide a fair solution rather than leaving me to bear the loss.
Please, @Bybit_Official, don't let this issue go unanswered. I deserve a proper explanation and a fair review of my case.
I trusted your platform, and I sincerely hope that trust will not be met with disappointment.
😢💔🙏
Tun last 2 weeks wasu GROUP na scammers suke targeting ɗina...Amma Allah na ya fisu. 😂
Suna ƙoƙarin amfani da Social Engineering wajen samun damar shiga harkata.
Last week ina X Space, naga ruwan calls daga wani number. Bayan mun gama Space, na mayar da call.
Wai an tura min kuɗi accidentally.
Na tambaye su:
“Mun taɓa yin transaction ne?”
Sai suka ce a’a.
Kuma kuɗin daga POS aka turo.
Na karɓi receipt a matsayin shaida, sannan na mayar musu da kuɗin.
Na ɗauka an ƙare.
Sai jiya ina zaune, naga wani call. (Truecaller yace min Aisha Cham Gombe)
“Umar ne, mai sayar maka da hula.” 🤣🤓
Nace:
"Wane Umar? Ban san wani Umar da nake sayan hula a wurinsa ba.”
Kai tsaye ya chanza zance:
“Lambata ta ɓace. Kwana biyu ban samu damar yin sana’a ba, yanzu ina ƙoƙarin komawa sana’a.”
Nace masa:
“Okay, ina sauraronka.”
Wai yana neman wata alfarma.
Yana da daloli ƴan $100 da yake son sayarwa, yana tambayata ko ina saya.
A nan ne na fahimci abin da ake ƙoƙarin yi da hankalina.
Nace masa:
“Akwai wasu shops a tsakiyar Gombe. Kowa ya san su. Ka je can ka canza.”
Na kashe waya.
Bayan wasu mintuna...
Na kara ganin wasu numbers ɗin a Truecaller:
“Umar Dollars da wani lambar shi kuma Umar POS.” 😂
Nayi dariya kawai.
Nace:
“Allah na ya fi naku wallahi.”
Alhamdulillahi, bani da wannan greediness ɗin da zai sa mutum ya manta da hankali saboda ya ga damar samun riba cikin sauƙi.
Wannan shi ne Social Engineering.
Ba sai hacker ya shiga computer ɗinka ba.
Wani lokaci sai ya fara da:
“An tura maka kuɗi da kuskure.”
Sai ya zama:
“Ni wane ne.”
Daga nan:
“Ina neman wata alfarma.”
Daga ƙarshe:
“Ga wata damar samun kuɗi.”
Daga nan:
"An kwashe maka wallet ko an ɗauke ka ko an dmafareka"
A hankali ake gina trust ɗin har mutum ya sauke guard ɗinsa.
Don Allah ku yi taka-tsantsan.
Kada ku bari:
- Greed ya rufe muku ido.
- Tausayi ya cire muku hankali.
- Familiarity ta sa ku yarda da stranger.
- Urgency ta sa ku yi abu ba tare da verification ba.
Idan mutum ya turo maka kuɗi da kuskure, kar ka mayar da shi zuwa wani account na biyu da ya aiko maka.
Ko ya karɓa ta account da ya turo ko Ka tuntubi bankinka.
Kuma ku riƙe azkar ɗinku da kyau.
Kuyi taka-tsantsan da mutanen zamani.
Allah Ya sanya mana katangar ƙarfe tsakaninmu da miyagu.
I’m planning a new ForexFun update and looking into
lowering the migration threshold for new coins.
I think $25–30K is a good level for migration, so I’m figuring out the best way to implement it and starting to build it now.
I want to finish and ship this update by tomorrow.
The fifth buyback and burn is complete.
https://t.co/s2ojHeHGqd
1.7% has been removed from circulation.
I don’t plan to stop the buybacks and burns as long as the platform continues generating revenue.
Small ForexFun update.
Until now, ForexFun coins were hard to find outside the site. On platforms like DEX Screener, some of them showed up as UNKNOWN, without clear info.
I’m fixing that. Currency tokens like EURx, JPYx, INRx and others will now show their name, ticker, flag and a link back to ForexFun.
Nothing huge, just making ForexFun coins easier to find and recognize everywhere.
ForexFun is directly tied to currencies and their exchange rates, so here’s what I’m working on.
I want to add FX News. A live feed of global currency market news will appear on the website, including central bank decisions, statements from central bank officials, and exchange rate movements.
Each news item will be linked to the relevant currency. Currencies and tokens will have their latest news displayed, and next to each story you’ll be able to see how much the currency has moved since the news was published.
One of the users added Indian Rupee and launched a funny tokens around it.
This is fun. I like it.
By the way, Indian Rupee has the highest trading volume today
Add your own currency here: https://t.co/jwhSfyzpdm