You May Have Committed Zina or Other Grave Sins in the past.
Here are Three Du'as Can Erase your Past Sins if you repent Sincerely in sha Allah...
THREAD
Bismillahi, tawakkaltu 'alallah, wa la hawla wa la quwwata illa billah.
*Zamu fita Allah ka bamu Sa'a.
*Allah ya sa albarka a neman mu.
*Allah ya saka ma iyayenmu da Alkairi.
*Allah ya bamu ikon kyautata masu.
*Allah ya yayi masu tukwuici da gidan Aljannah.
*Wanda nasu suka rasu Allah ya jikansu
*Allah ya Kai haske kabarin su.
*Allah yayi masu tukwuici da gidan Aljannah.
*Allah ka haɗa mu da Alkairin wannan rana.
*Allah ya kare da duk wani sharri dake cikin wannan rana.
*Marasa lafiya na gida da na asibiti Allah kabasu lafiya.
*Wadanda suke da lafiya Allah ya kara masu lafiya da abunda lafiya zata chi.
*Waɗanda suke da ciki Allah ya sa su sauka lafiya.
*Allah ya bada zuri'a ɗayyaba.
*Masu neman Aure Allah ya bada abokan zama nagari masu jin tausayin ku.
*Wadanda suke neman haɗa solar Allah ya horema kowa ya sa solar harda AC.
*Allah ka hanamu cin zarafin kowa Allah kada kabari aci zarafin mu.
*Allah ka bamu ikon kyautatawa ma kowa.
*Allah ka kiyaye mu daga mugun ji, mugun gani.
*Ya Allah ka kara tsarkake mana zukatanmu.
*Allah ka bamu zaman lafiya da kwanciyar hankali.
*Allah ka kara zaunar damu lafiya.
Amin ya Hayyu ya Qayyum 🤲
Dear Muslim Lady,
Be industrious.
Work diligently.
Acquire beneficial knowledge.
Earn good money through lawful means.
Own properties.
Build businesses.
Invest in your health.
Invest in valuable assets.
Be financially grounded.
Develop useful skills.
Read widely and continuously.
Save consistently.
Plan for the future.
Avoid unnecessary debts.
Support your parents.
Take care of your children.
Be a blessing to your husband if you are married.
Be independent, but never arrogant.
Be ambitious, but remain humble.
Be confident, but preserve your modesty.
Build your intellect as much as you build your appearance.
Protect your dignity.
Protect your reputation.
Choose your friends wisely.
Use social media responsibly.
Do not measure your worth by likes, comments, or validation from strangers.
Have goals bigger than fashion and trends.
Contribute positively to your community.
Give charity regularly.
Help other women rise.
Stand for truth and justice.
Fear Allah in public and in private.
Pray consistently.
Recite the Qur'an regularly.
Maintain good character.
Guard your tongue.
Guard your chastity.
Guard your heart.
Remember that beauty fades, trends change, and wealth can disappear, but faith, character, knowledge, and good deeds remain.
Strive to become a woman who is respected not merely for her appearance, but for her faith, intelligence, wisdom, compassion, integrity, and contribution to humanity.
May Allah make you among the righteous women of this world and the successful women of the Hereafter.
Āmīn.