Malam Abubakar Imam (1911) wani marubuci ne kuma ɗan jarida kafin rasuwarsa a 1981. Shi ne editan farko na jaridar da ta kasance ta farko a Hausa wato “Gaskiya Ta Fi Kwabo”. Malam Abubakar ne ya rubuta litattafan - ruwan bagaja,magana jari ce da tafiya madubin ilimi. (@Illo_king)