Yan Diomande came at the wrong time.
The competition is intense, and I don’t think Brahim and co. will give up their spots easily.
If Diomande wants to break into this team, he’ll have to earn every single minute.
Life is strange. You arrive with nothing, spend your whole life chasing everything, and still leave with nothing. Make sure your soul gains more than your hands.
DARASI KAFIN BACCI: KADAKA MANTA WANDA YA TAIMAKE KA
Ah rayuwa, akwai mutanen da suka taba taimaka maka ah lokacin da bakada karfi, suka nuna maka hanya, suka baka shawara, ko kuma sukayi maka alheri ba tareda neman komai ba.
Lokaci na iya saka manta da wahalar daka sha, amma kada yasa ka manta da mutanen da suka tsaya tare da kai.
Godiya ba sai da kudi ba. Wani lokaci addu'a, sakon gaisuwa, ko kawai ka tuna da mutum da alheri ya isa ya nuna cewa har yanzu kana daraja abinda yayi maka.
Kuma idan Allah Ya kaika wani matsayi, kayi kokarin zama irin mutumin dakai kanka ka taba bukata ah baya.
Karka bari sabon matsayinka yasa ka manta da wadanda suka taimaka maka lokacin da kake farawa.
Allah Ya saka wa duk wanda ya tabayi mana alheri, Ya kuma samu zama masu godiya da kyautatawa.
Barka da dare. Allah Ya albarkaci wadanda suka taimake mu, kuma Yasamu ma mu zama taimako ga wasu.
Freedom of expression is powerful, but responsibility gives that freedom meaning.
Knowing your rights should go hand in hand with understanding the consequences of your words and actions online. We can disagree without becoming abusive, educate without spreading falsehoods, and criticize without destroying someone's dignity.
Use your voice boldly, but use it wisely.
Procrastination doesn’t remove the work; it only pushes the pressure into tomorrow.
Finishing what needs to be done today gives you something valuable going into the weekend: peace of mind. Handle your responsibilities, close the open loops, and let Monday find you prepared instead of already catching up.