Don Allah makusantan Malam Pantami su bashi shawara kar ya shiga primary election dinnan da akeyi wallahi kwarfiyar da za’ayi masa sai tafi ta farko muni.
Yo ana lissafi daga 21,22, sai a tafi 53,54 sai a harba 85,86,101 kuma mutanen da aka kirga suna dawo wa cikin layi a kara kirga su, a ta yaya malam pantami zai iya kai labari?
Gwara malam ya rufawa kansa asiri, bazai iya fighting wannan injustice din ba shikadai. Idan ma dole sai yayi takarar to ya bar masu party din, ya koma wata party.
I believe Malam Pantami yana da enough number of people that can make him a Governor i. Gombe.
Gwamnan Jihar Katsina, Umaru Dikko Radda, ya bayyana cewa a matsayinsa na wanda ya amfana da kyautatawar marigayi Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, ba zai taɓa cin amanar iyalan tsohon shugaban ba ko ta wace hanya.
Me za ku ce?
Kano People are continuing to criticize the APC women who waved underwear (pants) in Kano State during the First Lady’s visit, Today , claiming that the underwear (pant) belonged to Kwankwaso. This action has offended and angered every supporter of Kwankwaso in kano😠
Tou a wannan gaba fa sede wannan sugaban fa se faman cin wa kasar bashi bama a kuna nin zancen biya wai ina duk kuda den da ake karba wajen Wanda suka saci kudin kasar ke duniya ina zaki damu bashi bashi @bbchausa
Sanata Akpabio ya miƙa buƙatar ga kwamitin kula da basussukan cikin gida da na ƙasashen waje, kuma ana sa ran zai bayar da rahoto nan da mako guda.
Ƙarin bayani - https://t.co/AJxOPLcxG0
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi wa ƴan ƙasar alƙawarin inganta wutar lantarki yayin da wasu mutane ke kokawa kan rashin samun lantarkin a gidajensu.
Ya bayyana hakan ne yayin jawabinsa a babban taron APC na ƙasa.
Dama abinda ya kamata yayi kenan don yadda suka matsa masa lamba dama ae shi yafi a yanzu ya wannan kujerar dama haka aka taba a baya kan wani dupety shima....