@ahmedxm01 Amma da ka kyauta wllh Ahmad Allah ubangiji yasa ka cika wanna buri na Alkhairi amma daka sanya bayin Allah cikin farin ciki fiye da tunani me tunani
@muhd_cash Ni kuma wllh nayi bala'in yadda da Sanusi Danjuma Ali amma wllh Allah kai King cash ko adashe nakeyi akace kaine ma'aji bana shiga dan nasan sai ka cuceni