ANSEM didn’t do it alone, every holder and every CT played their part, it’s not magic but pure conviction💎💰
For every $SUNUSI holder, your single post, repost, like, and comment matters💯
A small community with strong conviction can make serious impact, let’s show the world that we’re just getting started🚀🚀🚀
🔥We have remaining $20 worth of SOL giveaway from our last community giveaway, to be shared to 4 lucky and random winners💰
To participate is simple:
☑️ Follow, Like & Repost this post
☑️ Comment your SOL address plus the hashtag: $SUNUSI #TheAfricanBull
👉 Note that winners will be chosen at random by @grok after the campaign ends in 24 hours, eligible winners are those that submit proper hashtag and $SOL address.
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah. Kamar yadda da yawa suka samu labari jiya $SUNUSI token ɗinmu yayi nasarar shiga manhajar coingecko. Godiya ta tabbata ga Allah.
Wasu na ganin wannan a matsayin wata abu mai kama da badge (baji ko bajo) wadda take hakanan kawai.
Amma ga duk waɗanda suka san haƙiƙanin ma'anar abin, wannan na nufin mun kai ga wani mataki a yanzu wadda duk duniya tana kallonmu.
Ina nufin a yanzu mun yi nasarar trending akan Dexscreener na tsawon kwanaki. Daka baya sai muka ɗan lafa, sai muka kuma sake trending.
Yanzu kuma gamu nan kan coingecko, coin market cap ma muna nan isowa.
Ina son ku gane wani abu, akwai idanun da yawa akanmu waɗanda suke son tallafa ma project ɗinnan, daka kan manyan KOLs har zuwa kan ƙananun investors.
Akan idanuwan da yawan mutane muka fito muka fiskanci ƙalubale iri-iri a wannan tafiyar, da wadda ya baiyana a fili ma mutane da wadda saidai Allah ya saka mana.
Waɗannan ga duk wadda ya taba taka wata mataki ta nasara yasan babban abin farin ciki ne saboda zamani irin namu yana favoring duk wani story da yakeda public receipt irin wadda kowa ya shaida.
Akan idon kowa komai ya faru.
Na tabbata ko a cikin community ɗinmu akwai waɗanda sukayi tunanin mun yi sanyi sai kuma sukaga ba haka bane, ina mai tabbatar muku cewan "bamu fara don mu daina ba".
Matuƙar magoya bayanmu basu yi giving up ba, da ikon Allah muma bamuga dalilin sarewa ba.
Akan idon kowa wannan project ɗin ya taso, sannan da yardar Allah akan idon kowa ya fuskanci ƙalubale da barazana iri-iri... InshaAllahu akan idon kowa zamu kai ga matakin nasara, mataki irin wadda project ɗinnan da kansa zai tafiyar da kansa.
Zamu kai ga matakinda kowa zai san $SUNUSI, ko a matsayin token ɗin da yai dalilin nasararsa, ko a matsayin token din da ya koyi darasin abinda nasara ke nufi, yacce idan yaga wani $SUNUSI'n zai gane, dukda cewa ba za'a sake wani irin $SUNUSI'n ba.
Godiya ta tabbata ga Allah.
Some milestones bring price action.
Others expand the stage.
Today, $SUNUSI takes a major step forward.
We are officially listed on CoinGecko.
While others may see it as just a simple badge...
I see it as a gateway to greater visibility, stronger credibility, and easier discovery by millions of crypto users across the world.
From Africa to the global stage, we are building something that deserves to be seen.
To everyone who believed early, held through the noise, and kept pushing this movement forward... this milestone belongs to you.
The journey is only beginning.
The African Bull is charging.
Let's fu***cking goooo $SUNUSI 🦬
Some people farm noise while some people farm receipts💸💸💸💸💸💸💸
The timeline knows who deserves the chair💰
We’re taking over soon together with the herds🚀🚀🚀🚀🚀
solana:2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump #TheAfricanBull is the Real BlackBull 🐂🐂🐂🐂🐂🐂🐂🐂🐂
A movement isn’t built by one person, it grows because a community believes in something bigger🚀🚀🚀🚀🚀🚀🚀🚀🚀
Join the $SUNUSI Movement, From trenches to the top of the world🚀🚀
$SUNUSI #TheAfricanBull is the RealBlack Bull 🐂🐂🐂🐂