@ana_herleemerh Ni Kuma dana tambayi wata a app din wane aiki Tinubu ya muna da ya chanchanci mu sake zaben shi
Bata da amsa sai ta tambaye ni Wai miye Buhari ya yi wa Arewa.
@Minikothe3rd Ni dai bana zagi kowa don Yana tallata Tinubu, amma dai ban yarda dashi shine mutum yace muna Tinubu ya chanchanci mu kara zaben shi. Kowa ya ra'ayin shi
@BADARUZAKARI@SalankeAhmad@jibreelKhalil Zakari da mahaifiyar ka dai su ka syi mantuwa basu baka tarbiya ba
Sune basu saka ba makaranta ba domin a kowa maka Hadisin da yace duk abunda bai shefe ka ba ba ruwan ka. Ina ruwanka da maganar ta? Tun farko ba da kai nike magana ba amma ka yi min shirme.
@flexiblenancy This statement is totally out of illiteracy. You lack the basic Islamic knowledge. You're supposed to go back to school to learn the about the decree of Allah.