Ya Allah ina neman tsarinka daga azabar wuta da azabar kabari, kuma ina neman tsarinka daga fitinan rayuwa da mutuwa sannan ina kara neman tsarinka daga fitinar Dujjal...π€²
Duk yarinyar da zata tsaya gaban camera tasa waqa tayi video tana rawa tayi posting a social media bata da kunya kuma ba matar da zaka aura bace ta zama uwar yayanka.
Muje gaba..βοΈ