Lovers be like: baby kinyi sallah? In baki ba ki tashi kiyi.
Shege shi ana nan ana binshi tun na jiya
She will stop replying like for 15 minutes, tana kwance fa ba inda ta tafi.
Sai ta fara replying dinshi “baby na idar”
I mean jas imagine bruh. Love is fvcking maddd. 😂😂😂