I'm genuinely confused.
So after the inflation.
After the kidnappings.
After months of no light.
After tax and fuel hikes.
After terrible healthcare.
After salaries can't even keep up with feeding.
Election Day comes then:
You dress up, You leave your house, You queue under the hot sun, You vote for the same person again.
You are not normal.
Kalaman farin ciki da godiya daga bakin al'ummar Tudun Wada, waɗanda suka fara samun tsaftataccen ruwan famfo bayan shafe tsawon lokaci suna fama da ƙarancin ruwa. Ganin wannan sauyi a cikin al'ummarmu babbar shaida ce cewa jajircewarmu da ayyukan da muke yi suna haifar da ɗa mai ido.
Ƙarƙashin kyakkyawan jagorancin Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ba za mu yi ƙasa a gwiwa ba har sai mun tabbatar da cewa kowane gida a faɗin Jihar Kano ya samu wadataccen ruwan sha.
Dr. Dahiru M. Hashim
Kwamishinan Ma'aikatar Albarkatun Ruwa
Jihar Kano.
#AKYGoAgain
Cristiano Ronaldo has officially retired from international football 🇵🇹
He retires with the most caps in international football (234) and most goals in international football (146) 🐐