🚨🗣️Nuno Mendes on facing Chelsea: “We lost to them last time because, we were tired and fatigue was also there"
"But this time, they will wish they Play Barcelona every week" "it's personal this time"
Akwai matsalar da a Arewa ba mu addressing ko dan kunya ne ko kuwa sabida maza ne, Allah kadai Ya sani kuma ana shiga hakkin passengers.
Idan yara za suyi aure, haka za a ta wa Amaryar nasiha iri iri, ki lasa nan, ki ciza can, ki gutsura wannan, Ki sha wancan, kiyi wanka da wancan, kiyi hayaki da wannan, ki shafa wancan, duk ta gama shiri kaman wanda za ta yaki.
Shi kuwa Angon shiru kake ji
Ba nasiha
Ba orientation
Ba ruwan shi da training
Ba ya zuwa gym
Ba morning walk
Ba dieting
Ga uban tumbi
Shi ne coke mai sanyi
Shi ne chocolate kaman yaro
Kullum sai ya ci soyayyan chips
A soya mashi plantain
Duk wani harkan zaki da maiko yana ciki
Motarshi ba service gaba daya
Da an hau hanya, engine yayi knock
A bar passenger cikin damuwa
I am not justifying illegal sexual acts, but wasu mazan wallahi su ne genesis.
Ka dauki passenger tun daga kaduna za ku Abuja ka ajiyeshi a Jere junction, ya kake so yayi?
Ga insecurity a hanya
Ba dole ko a keke Napep ya karasa ba?
Wanda ba suda tsoron Allah ai har lift ake basu, a cikin G wagon.
Passengers da yawa fa kunyar complain suke, but we need to do better as men please.
Service your engines for smooth ride.
Hanya ba kyau.
Repent!