TARIHIN KOFAR MATA A GARIN KANO
Jim kaษan bayan Sarauniya Aminan Zazzau ta ci kano da yaฦi, sai tace ta yafe wa mata, duk mata su fita ta wannan ฦofa, ai kafin ฦiftawa da bismillah sai Kanawa suka yi ta shigar mata suna bin su, suka fita ta wannan ฦofa, tun daga lokacin๐๐
TIRKASHI ๐ฅ
"Tawali'u ne ya hana Rarara bayyana cewa ya yi karatun digiri a Jami'a, domin shi bame yin abu Dan neman yabon al'umma bane".
~cewar wani makusancin Rarara ya bayyanawa DCL Hausa yayin zantawa dasu.
Tallafin tuwo daga wani kansila na Jigawa:
Wani Kansila ya gwangwaje al'ummar mazabarsa da tallafi (EMPOWERMENT) na malmalar tuwo a Hadeja dake Jahar Jigawa.
Wasu yan siyasar kasar nan da tsanlan kwado zasu shiga wuta๐ญ๐๐