Idan suka maka qazafi barsu da halinsu kana zaune zata kwabe musu a junansu to a nan ne zakaji zage zage da tone tone kaidai kwai kaci gaba da salati kana kallonsu! Allah ya qara mana wadatar zuciy.. Ameen🙏🏽
Wato in dis life most of us got carried away by lot in dis dunya forgetting d fact dat we’re Muslims and we have limitations to most of things #Allah ya shiryemu ya tsare mana imanin mu 🤲🏽