SUBHANALLAH wai me yake damu wasu daga cikin talawan Najeriya ne?
Wai wasu murna suke suna maganganu maras dadi man fetur ya qara kuษi wasu zasu dena hawa mota kuma kai talaka na qasa kai zaka fi kowa shan wahala amma sai ka rasa a ina tinaninmu yake.Allah ya shiryar damu
A lissafi na watannin bature yau wata 20 kenan dai dai da mukai mummunarrashi na mahaifiyar mu Allah Ubangiji yasa tana cikin dausayin Aljannah,Allah yayi mata Afuwa,Gafara da Rahama.Allah ya jiqan iyayenmu baki daya Allah ya gafartamusu kurakurensu ๐๐ฝ๐ญ
Sit down alone, ask yourself these questions and think hardโฆ
-How old am i? Do i know how to read the Qurโan correctly like i am reading this text?
- Do i know how to pray correctly?
- Can i read the Prohetโs Hadith the way i am reading this tweet?
AQEEDAH & FOOD FOR THOUGHT: If the Prophet ๏ทบ (who is infallible) can be warned by Allah about Shirk (associating others in worship with Allah), who else should be free from getting warnings & reminders about the greatest sin & wrongdoing?