@Ameenertu_ Wlh qarya ne shi wannan muslim muslim ticket din meyene Anfaninsa acikin musulunci waishin meye kuka dauki mutane ne karfa kuyi tunanin cewa mu Kamar muna yimaku makauniyar soyayya ce inda kuka yi d2 to muna tare da ku inda kuma kuka kauce to wlh bama tare da ku
Ilimin ya tabarbare a yankinku, makaranta primary ta zama wajen kwanan jakai da awakai, amma fa kai Flyover ce matsalarka
Wai dan arewa da yar arewa, wa ya saka maka wannan wawacin????
Wakilanku sun samu dama sun dibga sata sun dawo sun sayi sarauta kana girmama barawo da rawani.
Gwamnan ka ya sace maka biliyan dari, ya maka empowerment na miliyan dari. ka shiga gidan radiyo kana masa godiya.