“Go out on the streets and campaign for Tinubu let’s see.”
Challenge accepted. Jalingo stood still for President @officialABAT yesterday. Called for a mic test, and our people took it personally. 😂🎤
#ArewaforAsiwaju#A4A
“Go out on the streets and campaign for Tinubu let’s see.”
Challenge accepted. Jalingo stood still for President @officialABAT yesterday. Called for a mic test, and our people took it personally. 😂🎤
#ArewaforAsiwaju#A4A
A strategic move by Nigeria's NSA @NuhuRibadu to deepen defense and diplomatic ties with the Kingdom of Saudi Arabia. Strengthening security partnerships is key to unlocking major Middle Eastern economic investments.
التقى السفير يوسف بن محمد البلوي، اليوم الثلاثاء 13 أكتوبر 2026م، بمعالي مستشار الأمن الوطني النيجيري، السيد نوحو ريبادو، في مكتب معاليه.وجرى خلال اللقاء استعراض تطورات الأوضاع الراهنة، وبحث العلاقات الثنائية وسبل تعزيزها إلى جانب مناقشة عدد من الموضوعات ذات الاهتمام المشترك.
CNG BUS: SAUKIN RAYUWA!
Wani ɗan Najeriya ya shaida yadda bas din CNG ya kawo masa sauƙi sosai a rayuwa.
Ya ce, a da yana biyan N4,000 kowace rana a motocin haya. Amma yanzu da bas din CNG na Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana biyan N1,000 kawai; N500 zuwa da N500 dawowa.
A kowane mako, yana ajiye har N10,000 ko fiye.
Wannan aiki ne da ake gani da ido, ba labari ba. Mun gode Asiwaju!
#ArewaforAsiwaju
#A4A
Gwamnatin Shugaba Tinubu ta hukumar samar da wutar lantarki a yankunan karkara (REA) ta ci gaba da gina tashoshin samar da wutar lantarki ta hasken rana da sauran hanyoyin samar da makamashi (hybrid mini-grid) mai karfin 85kWp a garin Ruttu a Jihar Nasarawa.
Ana gudanar da wannan aiki ne karkashin jagorancin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, wacce ta sanya samar da wutar lantarki a yankunan karkara musamman wadanda ba su da alaka da babban layin wutar kasa (National Grid) a matsayin babban fifiko, domin bunkasa tattalin arziki daga tushe.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
A cewar Emmanuel da Blessing mazauna Masaka da ke babbar birnin tarayya Abuja. A baya suna kashe wajen Naira dubu biyu kafin su shiga cikin Abuja amman yanzun zuwan Bas din CNG naira dari biyar kacal suke kashewa.
Malam Isa, daya daga cikin direbobin Bas din CNG ya ce yanajin dadin yadda fasinjoji suka samu sauki yanzun.
#ArewaForAsiwaju #A4A #TinubuSauBiyu
Tsohon gwamnan Jigawa Mohammed Badaru ya ƙara da cewa suna tattaunawa da manyan mutane domin bayyana mu su dalilan da ya sa ya kamata a goyi bayan wannan tafiyar ta Tinubu/Shettima a 2027.
#ArewaForAsiwaju#A4A
Wani dalibi a jihar Niger ya bayyana yadda yake fama da matsalar samun kuɗin siyan kayan karatu da sauran bukatun yau da kullum a makaranta, har sai da mahaifiyarsa ta ba shi shawarar yin rajista da NELFUND.
Yanzu, tallafin NELFUND na taimaka masa wajen samun kuɗin siyan handout da kuma biyan wasu muhimman bukatun karatunsa na yau da gobe.
Ya bayyana godiyarsa ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa wannan tallafi da gwamnatin tarayya ke bai wa ɗalibai domin sauƙaƙa musu karatu da kuma rage musu matsin tattalin arziki.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
#TinubuSauBiyu
A karkashin shugabancin Shugaba Tinubu, Gwamnatin Tarayya ta amince da N758bn ga ma'aikatar PENCOM domin share basussukan fansho da aka gada tun 2007, wanda ya shafi mutane 957,045.
A ƙarƙashin gwamnatin Tinubu, kadarorin asusun fansho sun kai N31.32tn a watan Mayu 2026, sannan daga baya suka tashi zuwa kusan N31.8tn.
#ArewaForAsiwaju
#A4A