Salaam alaikum!
Below are links to free Islamic books, that are very useful for both personal development and growth, & for reference. You may want to download and keep them in your digital library. May Allah increase us with knowledge of the Deen and make ibadah easy for us.
Okay, CBN increases MPR rate and guys are asking question to what does that mean.
No be say I no wan explain am, I go finish writing my english someone will say na just theory😂😂
No wahala, for the sake of learning purposes, let's look at what the numbers below are
Thread!!!
Ka auri ƴar 18. Ta haihu ta na da shekara 20. Ta shekara ta na fama da jariri, ya na rikirkita mata ƙwaƙwalwa. Ka na zuwa kusa da ita, sai dai ka ji jariri ya fara inyaaaa🙄 kafin ta dawo hayyacin ta, boooom, wani cikin ya sake shiga. Sai laulayi, yau da lafiya gobe babu, nan ma wata shekarar babu wani labari.
Tayi haihuwa 15. Lokacin da zata gama haihuwa ta nutsu, ta tafi 50. A daidai wannan lokacin, ta sauka daga network. Kullum ta tashi hira, sai dai ku ji tace lokacin ina da cikin wane ko shayar da wance. Yanzu ina jin ɗaɗi a irin wannan rayuwar?
Amma ka auri yarinya a 18, ta haihu a 20. Shekara ɗaya da rabi ta na shayarwa, sannan wata shekara ɗaya da rabin ku na soyewa babu laulayi. Lokacin da zata sake haihuwa, ta kai 24-25. Nan ma ta huta, ku sha soyayyar ku, sai ta kai wajen 30, sai ta haihu. Kafin nan na farkon ya isa shiga makaranta.
Indai magana ake ta jin daɗin ƴamace a matsayin ta na mace, tazarar haihuwa itace zata baka wannan ni'imar. Duk wani abu saɓanin haka, ya zama dagiya.
Innanillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un…We lost 5 ex-students of Ulul-albab (class of 2011) this morning as a result of car accident. Bashir Bala, Mohd Ingawa, Bello Safana, Fatihulkhayr and Aliyu Umar.
May Allah forgive and grant them Jannah…