#MD
Ya ALLAH Ka Saukar Da Falala Da Albarka A Garemu Tare Da Zuriyar Mu Albarkacin Wannan Wata Mai Albarka
Ya ALLAH Ka Biya Mana Dukkan Bukatunmu Duniya Da Lahira................
JUMA'AT KAREEM🙏
RAMADAN MUBARAK 🥰
@Proud_Aboki Ita Gaskiya Ɗaya Ce. Yayi Laifi Kuma Bai Kyauta Ba. Amma Wajen ZINA Ko Ubangiji Mace Ya Fara Ɗorawa Laifi Kafin Namiji, Saboda Duk Iskancin Ka Idan Har Mace Bata Yarda Ba Wallahi Babu Tsiyar Da Za Ka Iyayi Mata, Sai Dai Idan Fyaɗe Ne 🙄
ALLAH Dai Ya Kyauta......