Naga mutane sai magana suke akan saleem goje da hadiza gabon, basa magana akan wacce ta fito da sirrin.
Toh wllh duk ta fisu sharri ex husband dinta fa tayiwa haka, wllh da suna tare bazayi haka ba.
Ita yanzu fa so take tayi aure nan gaba ko, toh wllh duk namiji mai hankali bazai aureta ba.
Saboda ba ta da rike sirrin yau tayiwa saleem gobe wanda zata aura nan gaba zatayiwa.
Kuma maganar gaskiya saurayi da kudi wllh ba karamin mai tsoran Allah ne ba da kuma wanda Allah ya kiyaye ba shi ga wannan harkar.
Wllh yau ka sami kudi matan dabaka taba tinani zasuyi magana ba zakaga DM din su.
Mu kiyayi fitar da shiryin wani wllh, wllh babban balai ne ranar gobe kiyama.
@Amma857222@Hauwee88@deezato I pray that for her… madam calm down Allah ya tsare mana imanin mu da mutumcin mu.. but wallahi things are really happening sai wanda Allah ya kiyaye..Shiyasa mocking others of their mistakes is not good, you might end up with the same test as them.. Allah ya kiyaye mu.
@Hauwee88@deezato Madam mind you I told you I’m not justifying his action,but look at the damages she made, she ruined other people’s marriage and relationships just to hurt him alone.. Just imagine in your brother akayi wa haka,or you find your sister in this shit, Allah ma ya kiyaye
@N444ysc@deezato Why will she expose him, why won’t she quit the marriage and leaves him with karma.. da wannan rufa masa asirin da tayi Allah zai mata sakayya, but now she ruined other people’s marriage and relationships, she caused pain to other families… what if is her brother akayi masa haka
@Hauwee88@deezato She is not Matar rufin asiri, why won’t she quit and ask for divorce without her exposing him… do you think any reasonable man will marry her again, because kowa da qaddaran sa… mind you I am not justifying his action… but for her she made a mistake what if is her brother .
@hb_textile No matter what happened is her husband.. why she exposing it to the public? No any well reasonable man will marry her again if it happens they got divorced with Salim.. because she ain’t Matar Rufin asiri