I share simple and honest insights on crypto, Web3, and digital opportunities especially for beginners.
No hype. No blind shilling.
Just learning, experience, and clarity.
If you’re here to understand before investing,
you’re in the right place.
Sadeeq Yusuf Gwagwarwa
SCTv Dex Class
Mafi Yawan asarorin daakeyi a Dex trading rashin cikakken bincikene dakuma dogara da Signal Group(s)
Kamar Yadda OGA @SunusiMinjibir
Yaimana karatu akan yadda ake nemo Signal dakuma yadda mutum zai yi binciken da kansa, tabbas 90% na asarorin daakeyi yanada alaqa da Bundle..
Wannan token din a Signal Group naga ansakashi nace bari inyi amfani da ilimin da muka samu.
Ina fara dubawa naga akwai 81% na bundle akansa...tundaga nan nace badani ba kumafa a Signal Group aka saka shi sainake ta mamaki.
Maganar Gaskiya a duk abinda kake so kayi,kayi iyaka qoqarinka wajan ganin kasamu ilimin abin nan
@SunusiMinjibir@Mehusadeeq Muna Godiya Allah Ubangiji Yasaka da Alkhairi
Ramadan Kareem 🌙
May this sacred month renew our hearts, elevate our character, and guide us toward meaningful growth, spiritually and personally.
Wishing you peace, barakah, and acceptance of your prayers.
Jumu’ah Mubarak.
Another Friday, another opportunity to reset, seek forgiveness, and move forward with better intentions.
May Allah grant us ease in what feels heavy and success in what we strive for.
Drop an “Ameen” if you’re grateful for today.
SCTv HUB ta bayar da admission ga duk waɗanda suka nemi gurbin karatu a cikin courses da za ta koyar.
SCTv HUB na sanar da duk masu sha’awar shiga waɗannan courses cewa, sakamakon yawan masu nema, an bai wa kowa damar samun admission. Sai dai, ba dukkansu ba ne za su samu damar fara karatu, domin tsarin ɗaukar ɗalibai zai kasance first come, first served – wato waɗanda suka fara kammala rijista ne za su kasance cikakkun ɗalibai.
SCTv HUB za ta ɗauki dalibai 10 kacal a kowanne course, don haka ana ƙarfafa gwiwar duk waɗanda suka nema su duba email ɗinsu domin tabbatar da admission ɗinsu tare da kammala rijista a kan lokaci.
SCTv HUB tana taya dukkan waɗanda suka samu damar shiga cikinta murna, tare da tabbatar musu da cewa ta tanadi ingantattun tsare-tsare da kyakkyawan tsarin koyarwa domin amfanin ɗalibanta, musamman waɗanda za su jajirce da nuna himma a yayin karatunsu.