@MalcolmAlkalee Ai Wanda ya saba Karya makaryaci muke kallon sa, shi fa a wani littafin ya gani amma inda Makari ne kawai da molanka zai ce gashi ya faru
@Dangaladima54@profmaqari Makaryatan banza da wofi, tunda ya anso kwangilar rusa Musulunci ya zaiyi ya tallata Tinubu, da dai tallar Peter obi ne, wannan kyauta ma zaiyi muku
@sanitukurdakata Don me zamu yadda da dukkan maganganun sa tunda ba Annabi bane, idan yayi daidai da Annabi mu yarda, idan baiyi daidai ba mu masa addu'a mu wuce, mu bama kuzuzuta lamarin malaman mu.
@Chubado_a Kasan wani Jahilci na Mai masu bin addinin Jawahirul ma'ani shine su suna fada da Dan Izala wai baya son Annabi, amma kuma ga wanda duka maganganun Annabin tass ya Karyata su amma kuma har posting din sa suke, anan zaka gane cewa mu gunkayen su muka taba.
@MubarakDanyaro Ka duba fa saida ya kawo littafin, inda taga maganar baice wani Shehin sa ba, amma an bar jahilan su suna hauka a media, Babu wani Malami nasu da zai karyata Prof.
@Dangaladima54 Shifa malaman ku masu ilimin cikin ku basu isa su karyata hakan ba, amma dai tunda an bar jahilan ku da rubutu a social media da carbi da yawon titi da sunan zagayen Maulid, da kuma ganin jahilai a matsayin malamai Babu Laifi ku fadi hakan.
Six years ago today, on Friday, 25th September 2020, in Katsina, Naeemah and I became husband and wife. โค๏ธ
Alhamdulillah for the beautiful journey we have shared since that day. Through the happy moments, the challenges, the growth and everything in between, Allah has blessed us with love, companionship and a beautiful family.
One of the greatest blessings of our marriage is our precious daughter, Fatima Zarah, who has brought even more joy and meaning into our lives. โค๏ธ
Naeemah, I am grateful for you, for your love, your patience, your companionship and for the home we continue to build together.
Six years down, Alhamdulillah. May Allah continue to bless our marriage, protect our family, increase the love between us and grant us many more beautiful years together.
Happy 6th Wedding Anniversary to us. โค๏ธ
Alhamdulillah, always and forever.
@jibreelKhalil Munafiki amma kuma shi zaizo Yana kare Abduljabbar, wai Yana son Annabi Muhammadu SAW, shikadai ne zakaga yayi magana da hausa amma wlhi bakasan me yafada ba