@RayTilde I saw a customer complaining about your service on Facebook. You guys should do well to attend to his issue. Our clients defines the directions we're heading.
Watanninsa shida a hannun masu gรฃrkuwa!
Jiya suka sake fitar da bidiyoโฆ har ganinsa ya fara raguwa saboda azรฃba.
Mene Amfanin shugabannin mu ?
Ina jamiโan tsaron mu Suka ษuya?
Shin Rayuwar talaka ba ta da daraja ne A kasar nan?
Ba mu neman jawabi ko acikin masu mulki, muna neman aiki yanzu.
Idan gwamnati ba zata kare rayukan jamaโa ba, me ya ragewa Alummar da takewa mulki ?
Allah Ya kubutar da shi, amma dole ne a ษauki mataki.
Don't stop talking about the Epstein files. If this man were Muslim, the whole world would be condemning Islam right now. Because he's Jewish, everyone is silent.