ππ₯ DMA SALES CHALLENGE 2026 β WHAT A SUCCESS! π
Hard work, consistency and dedication! π―β€οΈβπ₯ Congratulations to all our winners. This is proof that digital skills can open doors to amazing opportunities. π
DMA IS MORE THAN A COURSE; IT'S A MOVEMENT!
Thanks @Muhammad_Sarki2
2026 tana gab da Ζarewa! β³π₯
Me ka cimma a wannan shekarar da za ka yi alfahari da shi a 2027? π€
Idan ba ka canja tunaninka ba, kada ka yi tsammanin rayuwarka za ta canja. π―
KADA KA JIRA SABUWAR SHEKARA, KA FARA CANJI TUN YANZU! π
Barkanmu da safiya ππ€
Ka daina tinanin akwai wanda zai temake ka a wannan rayuwar babu shi π§
ko yan uwan ka babu ruwansu da kai sai dai in kayi nasara ka tabbata nasu
Amma in ka fadi basu ma san kana rayuwa ba sabi da haka ka katashi kayi aiki tukuru domin goben ka tayi kyau π
π Zamani ya canza! Wayarka ba ta kira da chat kawai ba ce, tana iya zama kayan aikin koyon sabbin skills da gina makomarka. π±π»
Ka daina jiran dama, ka fara koyon ilimin da zai amfani rayuwarka. π₯
Tambaya: Wane skill kake koya a yanzu? ππ―
π²Your smartphone is more than just a device; it can be a tool for learning, building skills, and creating opportunities.
π° β¦10,342,888.52 is a reminder of why we should pay attention to technology.
Learn the skill. Build your future. π
#DigitalSkills#Technology#selar
π NEW DAY, NEW OPPORTUNITIES! ππ
Don't let today pass without learning something new. ππ§
The phone in your hand can become a tool for building your future if you learn how to use it wisely. π±π°
KEEP LEARNING. KEEP BUILDING. KEEP GROWING. π₯
#DigitalMarketing#OnlineB
β€οΈ HAPPY WEDNESDAY! πβ€οΈ
π± You use the internet every day, but are you learning how to benefit from it?
DIGITAL MARKETING is a skill that can help you promote your business, attract customers, and grow your business online
Remember: KNOWLEDGE IS THE KEY TO OPPORTUNITY! πβ€οΈ
π‘ Making Money is Knowledgeπ‘
The only difference between the π°rich and the πpoor is how they act on opportunities.
π The rich grab them, and the poor just watch.
β¨ Donβt stay on the sidelinesβthose who see the value will jump in fast and win! ππ₯
π JUMMAβA MUBARAK π€²π½β¨
Kada ka gaji da koyon sabon ilimi,
kada ka daina gina kanka,
kuma kada ka daina neman ci gaba. π
Koyo β’ Gina β’ HaΙaka π
Allah Ya sanya wannan Jumaβa ta zama
mafari na alheri da sabbin dama. π€²π½β¨
JUMMAβA MUBARAK β€οΈ
2026 β 2027 β¨π₯ only 3 month to go
Shekara tana Ζarewa, amma burina bai Ζare ba π₯π
Ko ka taba zama ka tambayi kanka me nayi achieve a 2026 kafin ta kare π€
Yana da kyau kayiwa kanka wannan tambayar kuma ka bawa kanka amsa before 2027βοΈ