Account ɗinka ba shafi bane kawai ba shine:
→ CV ɗinka
→ Portfolio ɗinka
→ Business card ɗinka
→ Gateway zuwa duk opportunities
Idan ka tsaya ka ginasa da kyau zakayi alfahari da hakan nan gaba kaɗan.
Shin kana gina account ɗinka ne ko kawai scrolling kakeyi? 😳