@Sadiya_farouq Duk wannan daular da kike gani dawasu body guard dasuke binki duk aikin banzane anyi wayanda suka fiki sun wuce yau ina fir'auna,ina karuna,ina samudawa,da adawa Allah yace sunyi zalunci da girman kai muka halakar dasu domin yazama izina ga yan baya
@Sadiya_farouq Imagine all the comments nobody saying a good single word on u be careful when someone die Allah zai turo mala'iku su dauki maganganun da mutane suke fada akan mamaci idan sharri ake fada to zaiyi bayani idan kuma alkhairine to zai samu rahama insha Allahu ki gyara tsakaninki
Wannan shine malam Muhammadu buhari mawallafin littafinnan na jiki magayi kashi na daya1 dana biyu 2 mutum ne mai kokarin taimakawa kaji domin su sami abincin ci 30k ton na masara yaraba domin farin cikin kaji kai harma dasu talotalo muna godiya
NIGERIAN ARMY RECRUITMENT
The online registration for 80 Regular Recruits Intake Nigerian Army (NA) for both Trades/Non Tradesmen and Women will commence on 14 September 2020. Contact our social media platforms or call 193 for further details.