@NernerhAyshear @NernerhAyshear Yama sunan matan Aljannah nurul aini koh? To wlh wannan irin mazan Aljannah ne. Babu Suma anan, to dan haka yar uwa karki bawa kanki wahala a sujjaddah ki ta tuhajjid. Kiji ki lallaba bf dinki da kika yaudara na unguwarku ko ya taimaka miki wlh.......
@harmzertt@harmzertt sosai fa. Baza kaji ance hamza tashi kayi sahur idan baka tashi ace ku kyaleshi. Amma ynx sai dai ace baby ka tashi lokacin sahur kai aure duniya ne.