GHADEER - IMAMUL HAQQI!
Na dade ina mamakin Imam Ali. Na dade ina mamakin wane irin mutum ne Allah ya halittta. Na dade ina mamakin girmansa da sharafinsa. Ban taba ji ko karanta tarihi na mutum mai nagarta bayan manzon Allah ba kamar Imam Ali.
Babban abunda ya dade yana yawo a zuciyata akan Imam Ali shi ne yadda ya tara makiya da zallar mahassada. Sai da aka kwashe sama da shekara dari a zamanin sarakunan Banu Umayya ana zaginsa akan mumbari don kawai a bata sunansa a nuna bashi da wani girma. Amma a haka Allah ya tsayar da gaskiyar har tazo zamanin mu muka santa.
Imam Ahmad Bn Hambal yake fada, babu mutumin da ya tara makiya kamar Ali. Makiyansa suna ta neman aibun sa amma sun rasa, sun rasa abunda zasu zage shi dashi. Babu irin kagen da baa masa ba amma baya tasiri akansa. Haka ne ya sa makiyan nasa suka rika kirkirar hadisan karya don bawa mahassadan Imam Ali falala amma duk hakan bai tasiri ba.
Wane irin mutum ne wannan? Makiyanka su nemi gazawarka amma su rasa. Ayi tsawon zamani ana neman aibunka a rasa sannan a shafe zamani ana zaginka don shafe falalarka amma taki shafuwa!
Wani abu da shima ya kamata mutane su sani akan Imam Ali shi ne, duk wanda kuka ji yana cewa yana neman gaskiya in kuka zuba masa ido kuka bashi lokaci karshen zancen Imam Ali zai samo a matsayin amsar da ita kadai ce ta gamsar da shi. Shi yasa manzon Allah yace Ali yana tare da gaskiya, duk inda Ali yake a nan gaskiya take.
Duk wata firqa na musulunci da Imam Ali suka jingina. Mazhabobin Ahlussunnah gaba daya suna da isnadi da ya kai har kan Imam Ali. Imam Malik, Shafi'i, Hambali da Hanafi dukkan su daga dalibin Imam Ja'afaru Sadiq sai dalibin dalibinsa. Shi kuma Imam Ja'afar isnadinsa ya tsaya akan Imam Ali ne bayan kuma kasancewarsa Ahlulbaiti. Dariqun sufanci gaba dayansu isnadinsu ta kan Imam Ali suke. Duk wani channel na ilimi ta kan Imam Ali ya bi har ya kai ga manzon Allah.
Ba haka kawai manzon Allah ya ajiye Ali a matsayin alamar gaskiya ba, cancantarsa ce kawai ta jawo. Ka karanta siyarsa zaka sha mamakai iri iri. Zaka ga cikar mutum ta ko ina sannan zaka ga dabi'un girma wadanda kai tsaye daga manzon Allah ya same su. Imam Ali ne gaskiya kuma shi kadai gaskiya ta sani da shi gaskiya ta tsaya.
Mahmud Galadanci.
Allah kasan nasan kai الكريم ne, ni kuma kasan ضعيف ne, ka dubi ni da karamcin nan naka dazai kore duk wata damuwa gare ni, saboda Alfarmar Annabi Muhammadu ﷺ
A wata hira da ya yi tare da Jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi, jarumin ya bayyana nadamarsa kan tallata Shugaba Bola Tinubu a Zaɓen 2023.
Ya bayyana cewa an yaudare shi da cewa wai Tinubu gogaggen ɗan siyasa ne wanda zai fitar da Najeriya daga cikin ƙangin wahala da take ciki.
More data for the moments that keep life on 100.
From streaming to scrolling, posting to sharing moments, enjoy more of what you love.
MTNBingeBundles
LiveIt100
“Kifi na kallon ka, mai jar koma”
Shehu Ibrahim Inyass jan layi ne a wajen masoya Annabi ﷺ da Ahlul Baiti.
Idan kai mai son karatu ne, za ka san cewa Shehu Ibrahim Inyass wata babbar shaksiya ce da Allah Ya albarkaci rayuwarsa ta fannoni da dama. Ya yi gagarumar gudummawa ga addinin Musulunci ta hanyar ilimi, rubuce-rubuce, tarbiyya da yaɗa soyayyar Manzon Allah ﷺ.
Tasirin Shehu bai tsaya a Afirka ko Najeriya ba, ya kai Turai, ƙasashen Larabawa da Asiya, inda dubban mutane suka amfana da iliminsa da koyarwarsa. Saboda ƙaunar da yake yi wa Annabi ﷺ da kuma yadda ya cusa wannan soyayya a zukatan mutane, ya samu karɓuwa a faɗin duniya.
Don haka duk wani yunƙuri na rage darajarsa ba zai canja matsayinsa ba, domin tafin hannu ya yi kadan ya tare hasken rana. Tarihi da al’umma sun riga sun shaida irin girman gudummawar da ya bayar ga Musulunci da al’ummar Musulmi.
Shi ya sa kusan duk mai son Annabi ﷺ da Ahlul’baiti zaka ga yana girmama Shehu Ibrahim Inyass, ba don komai ba sai don yanda ya yada ƙaunar Manzon Allah ﷺ. Kuma duk wanda ya ƙaunaci Manzon Allah ﷺ da gaskiya, Allah kan ɗaukaka darajarsa.
💡💡💡
Manzon Allah SAW haske ne
Dalilin da yasa Inuwar Manzon Allah SAW bata nunawa acikin hasken rana ko wata, saboda Manzon Allah SAW haske ne.
Muyi salati ga Manzon Allah SAW
NAF SPECIAL FORCES RAISE THE BAR: ONLY THE FITTEST ADVANCE IN THE FIGHT AGAINST TERRORISM
For the Nigerian Air Force (NAF), operational success begins with rigorous training and uncompromising standards. On 30 May 2026, the Regiment Training Centre Annex (RTCA) Bauchi conducted the final Physical Fitness Test for trainees of Special Forces Course 13/2026 in a demonstration of the Service's unwavering commitment to building an elite and combat-ready force. The assessment formed a critical phase of the selection process, challenging trainees through a series of intense physical and mental evaluations designed to identify those possessing the endurance, resilience, discipline and fighting spirit required for Special Forces operations. The exercise underscores the NAF's determination to sustain a highly capable force prepared to confront terrorism and other emerging security threats in complex operational environments.
The final Physical Fitness Test highlights the Nigerian Air Force's relentless drive to produce mission-ready personnel capable of supporting ongoing counter-terrorism and internal security operations across the country. It also reflects the vision of the Chief of the Air Staff, Air Marshal Sunday Kelvin Aneke, who has consistently emphasized realistic training as the foundation of operational success. Reaffirming this commitment, the CAS stated: "The security challenges confronting our nation demand personnel who are physically robust, mentally resilient and operationally decisive. Through realistic training and uncompromising standards, the Nigerian Air Force will continue to produce Special Forces operators capable of taking the fight to the enemy and defending Nigeria's sovereignty wherever duty calls." Through initiatives such as this, the NAF continues to strengthen its operational capability and maintain a force ready to dominate the battlespace in defence of the nation.
Earlier, speaking during the exercise, the Commandant of RTCA Bauchi, Squadron Leader Edeama Lawrence Akpan, stated that the assessment was designed to ensure that only trainees who demonstrate exceptional physical fitness, determination and operational readiness continue on the course. He emphasized that Special Forces personnel are routinely called upon to undertake demanding missions under austere and hostile conditions, making rigorous training and high standards indispensable. Throughout the exercise, trainees displayed remarkable grit, perseverance and mental toughness as they strove to meet the exacting requirements expected of future Special Forces operators.
#NigerianAirForce #NAF #SpecialForces #CounterTerrorism #CombatReady #MissionReady #OperationalExcellence #RTCABauchi #NAFRegiment #NationalSecurity #DefendingNigeria #FightAgainstTerrorism #AirMarshalSundayKelvinAneke #GuardiansOfTheSky
On this blessed day of Eid, I extend warm and heartfelt greetings to all Nigerians. May our celebration be filled with joy, peace, and abundant blessings.
Let us use this sacred period to reflect, pray for our dear nation, and earnestly seek Allah’s mercy, guidance, and intervention in our collective affairs.
Barka da Sallah! - RMK