We have no other country but Nigeria. No matter our differences or the challenges we face, this land remains our only home. It is our collective responsibility to protect it, to build it and to ensure it thrives for the generations coming after us.
@mariolexxx Even if Idont know the holy bible very well, i can figure out so many inconsistencies in your bible quotations. Talkless of the fabricated lies against Islam
@Musab_y_agric Hujjarsu shine acikin ayar baa kirata da najasa ba. Sai dai domin gamsashshen bayani aduba sahih fiqhu sunnah. Page 64 zuwa 65. Akwai hadisi a Muslim (1206 ). Sharhi da Shi malamin yayi ma hadisin cewa ba najasa bace.
@Musab_y_agric Akwai magana akan kasancewar giya najasa ko akasin hakan.
Jamhur suntafi akan cewa najasace kuma haka ibn thaimiyya ya dauka. Hujjar su shine ayata 90 cikin suratul maida.
Wanda kuma sukace ba najasa bace ba suna dayawa daga cikinsu hada albani, Ahmad shakir, da shaukani.