@Safreenarrhh@Sarki_sultan Magana ta gaskiya laifin Ku ne. Duk namijin da Zai cuce ki wlh zaki gane koda kuwa konton bauna yake mk, "namiji yana amfani da raunin mace idan zai yaudareta,, to anan kuma sai ku sa kaifin basira, tinani m zurfi, da tsayuwar daka.