Idan Allah ya tashi jarabtar bawa,sau da yawa sai ya lullube shi da rufin asiri. Mutane su dinga ganin kamar yana cikin wadata, suna neman taimako a wajensa, alhali shi kansa a boye yana neman taimako domin ya tsira da rayuwarsa.
Allah Ya ฦara suturtamu gaba ษaya ameen๐คฒ๐ป๐คฒ๐ป