@Hausa_Guy_ a jihar da ake fama da rashin ruwa Birni da karkara za'a tallafawa wanda yake da sukunin biyan sama da Miliyan 5 domin gudanar da aikin Hajj
Alhali ruwan kams salawat bai wadaci gari ba
Na kasa fahimtar wannan takanolaji😒
Kyautar kudin da Gwamnan ya bayar na zuwa ne bayan karin kudin Aikin Hajji da hukumar NAHCON tayi.
Gwamna Abba Kabiru Yusuf wanda ya bayyana hakan a shafinsa na Facebook, inda yace duk wani dani Maniyyaci daga Kano zai amfana da kudin.