Alhamdulillah it's new Hijr year 1441 ya Allah ka sada mu da alkairan cikin wannan shekara ka tsare mu dukkan sharruka da tarkunan dake cikin ta ya Allah.
Wani mutum yazo wajen Manzon Allaah(ﷺ) sai ya ce lallai ni na aikata wani zunubi mai girma, shin idan na tuba Allaah Zai gafarta mini? Sai Manzon Allaah yace da shi; SHIN KANA DA MAHAIFIYA A RAYE? Sai yace: a'a, sai Manzon Allah SAW yace: SHIN KANA DA YAR UWAR MAHAIFIYA?