A karon farko tsohon gwamnan na Kaduna ya yi magana game da muhawarar da aka daɗe ana yi kan shirun da ake gani wasu daga cikin abokansa ko makusantansa na yi kan halin da yake ciki.
Karin bayani - https://t.co/grYWd5im85
This is something that every person not just politicians should take to heart. Karma teaches us that when u do good to others with a sincere heart, that goodness will eventually find its way back to u.Mal. did good to people with a clean heart and without expcting anythng in rtn.
But look at what is happening now. What I would say is: Malam, ka ƙara haƙuri. In sha Allah, za ka ci wannan jarabawar.
Mu kuma, Allah Ya sa mu ɗauki darasi daga cikin wannan, mu koyi cewa we should always do good for the sake of Allah, not because we expect people to repay us.
There are friends in life, and then there are friends for life. Only adversity will tell the difference! May we never waste our time being there for those who won't be there for us in our hour of need! 👏