@SarkinMota_AMF Allah yayi maka jagora, Allahya rabaka da iyayenka lafiya , Allah yasa ka gama da duniya lafiya , Allah ya cigaba da tsare maka mutumncinka Kai da Yan uwanka, Allah kuma ya kareka a Duk inda kake. Akarshe Allah ya cigaba da budamaka Akan harkokina.
AMEEN