Prof. Mansur Isah Yalwa ya aje mukamin sa na Limancin Masallacin Juma'a na ATBU wanda ya ke kai tun 2008, da shi da dayan Limamin Jami'an sabida baiwa Kungiyar Tijjaniyya dama su gina masu masallacin a cikin Jami'ar wanda hakan Bude kofa ne na raba kan al'umman da ke cikin Jami'ar.
Kasani cewa bawai kowa bane zai yi murna da samuwar farin cikinka, wani buฦatarsa kawai shine ya rika ganinka cikin qunci da baฦin ciki koda yaushe.
Alhamdulillah... irin wannan godiyar ga Allah kaษai ta cancanta Ubangijin rahama da jin qai, Ubangiji mai yin abinda yaga dama, mai bayar da sabanin zaton magauta ko ya hana abinda magauta suka nufata.
Innalillahi wa inna illaihi rajiun!
We lost a great man and also a father in our community last night, Alhaji Adamu Usman Maishinkafa.
His Janaza will be held this morning at his house, Gaskiya Road, Unguwan Sunusi, Kaduna at 10 am. He was truly a great man.
Please remember him in your prayers. May Allah forgive him, show him mercy, and grant him the highest Jannah.