Muna kira ga comrade danhabu shugaban kasuwar waya na Kaduna daya kara duba lamarin yarinyar da aka ajiye a bakin shago a matsayin iPhone 13promax. Naji labarin ance sai iyayenta sun biya kudin wayar.
Yarinyar sunzo da wani a matsayin saurayinta, ya shiga shago a matsayin shagon su, ya karbo waya, ya barta a bakin shagon inda yace zaije yayi shawara da wani abokinshi akan wayar, masu shago suka barshi ya tafi, ganin cewa budurwarshi tana waje. Ita ta zaci shagon nasu ne, su kuma masu shagon sun zaci budurwarshi ce, yazo siya mata waya.
Abunde babu dadi, amma ayiwa yarinyar nan adalci.
@bb_khamees Wannan direct case ne , batada wani hujja da zata wanke kanta. Suyi rubutu a hukumance cewa zata iya tafiya Amma za ana nemanta anytime idan bincike yazo ta kanta shine kadai adalcin da zatai masa .
But wait... Ina abokin nasa yake da zaije ya shawrce shi? Tare sukazo su uku ?
In the coming weeks in Sha Allah I’ll be employing at least 100-150 youths and women for various positions so stay close 😉. Masu yin mu suyi mu su masu kin mu koh sun so oho 🤷🏽♂️