@bash_itzx I will focus on a risk management strategy.
Iโd take profits progressively, Initial position protect capital,+50โ70% take profit as my target.
GM to everyone building The African Bull.
Weโre changing the narration.
Today we build.
Tomorrow we celebrate.
solana:2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump
Some people farm noise while some people farm receipts๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ
The timeline knows who deserves the chair๐ฐ
Weโre taking over soon together with the herds๐๐๐๐๐
solana:2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump #TheAfricanBull is the Real BlackBull ๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Whoโs ready for a big leg up๐น๐น๐น๐น๐น๐น
Charts looking good, wanting to explode all day, road to Valhalla chads๐๐๐๐๐๐๐
solana:2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump #TheAfricanBull๐๐๐๐๐๐๐
Yau bari kuji wata gaskiya.
Akwai mutanen da idan har ace nasan suna cikin team na $MAHUTA wallahi ko $1 dina ban iya sakawa.
Magana ta gaskiya shine Barr Abdulhadee da wasu daga cikin team din irinsu Ibrahim Kamina da kyakkyawar niyya sukayi token din nan.
Amma da yawansu sun shiga token din ne saboda Oga Sunusi bai saka su cikin team dinsa ba, kuma wallahi shiyasa team din $SUNUSI ya fita na daban, dan wallahi ina tabbatar muku da baโa samu matsarar hacking din nan ba da yanzu $SUNUSI ko bai kai $10M ba to ya wuce $5M.
Team ne da wallahi duk wanda yake ciki har shi Ogan yayi babbar asara dalilin hacking din nan.
Har aka kai $3.8m din nan babu team member da yayi niyyar siyarda token dinsa, saboda kowa yasan tafiyar doguwa ce kuma gani ake 3.8m ba komai bane face starting point, duk da cewa babu wanda aka ba kyauta kowa siye yayi a kasuwa amma ba wanda ya siyar, shiyasa duka team ma suka shiga asara da incident din ya faru.
$SUNUSI an masa plans har na fin shekara wallahi, sai wannan incident din ya faru ya rushe ko wanne plan.
To ranar da aka dawo zaโa cigaba da tafiya da token din $SUNUSI a maimakon canxa sabo zaku ga mostly na team members din sunce oga ya 6ata musu rai, kunsan dalili? Saboda duk mun siyar da namu bayan ance ba zaโa cigaba da tafiya dashi ba, muka tashi washe gari oga yaje yayi buyback yayi burning ba tare da fada ma team members ba, sannan yazo ya sanar cewa da $SUNUSI zaโa cigaba da tafiya, team members basuji dadi ba saboda bai sanar dasu ba suka mayar da token dinsu da suka siyar wanda duk wani project ana ba team members wannan damar, amma oga sunusi idonsa ya rufe community ne gabansa ba team members ba har token ya koma kusan $250k team members basu siya ba.
Nazo nayi posting da cewar dashi zaโa cigaba sai mutane suka fara cin mutumci suna cewa โkuma kunce a siyarโ โakwai mutafurci, akwai yaudaraโ
Shiyasa sai na koma gefe nayi shiru saboda ni ga baqin cikin na siyarda token dina a asara kuma anzo an cigaba da tafiya dashi, idan kuma nayi posting dan baiwa ya zage ni while nima ina cikin halin da yake ciki.
Amma wallahi live da oga sunusi yazo yayi naga yadda ya wani rame cikin kwana biyu da yin wannan abun na tausaya masa na masa duk wani uzuri nace kuma zan cigaba da pushing $SUNUSI.
Amma kunga mostly wancan masu creating token din dan sunga wasu sunyi ne babu su a ciki, kuma wasun su gwanaye ne, da hadamammu kuma, kuma cin amana ba komai bane a wajensu, shiyasa $MAHUTA ko $1M basu bari yaje ba suka ci amanar bareester suka siyar da abunda suke holding.
Shi kuwa $GAYU daman shi yaje yaci karensa ba babbaka shi kadai abunsa, gara ma shi.
Yanzu idan kuka duba $SUNUSI anyi hacking an kwashe rabin supply amma a yanzu ya linka dukkansu marketcap duk da haka, kuma ina tabbatar muku har yanzu akwai potential na $SUNUSI zai yi running massively, zai koma ATH indai team din basu gaji ba.
$MAHUTA team ne suka saye 70% na supply, shiyasa sukayi launching dinsa cikin dare, suka saye supply din, shiyasa ba kowa zaice ma ya gansa around $50k to $100k ba.
Bayan community sun shiga kuma wasu daga cikin team din suka dumper akansu.
Amma taya su da suke riqe da supply 70% har project din yayi -90% idan ba team bane sukayi wani abu.
Kai a yadda zaka kalli project din zakasan sun shirya sosai, amma kash! Akwai maciya amana a cikinsu, wanda basu jin kunyar kowa akan kudi.
Ni dai zan koma gefe, idan ba $SUNUSI ba babu token din da zan kara pushing sai dai idan biya na Dev din yayi, daman ni web3 jobber ne.
Ba fa akan $SUNUSI aka fara crypto projects a Arewa ba, ni nan wallahi nayi ma wani dan Arewa community management ya riqa biya na naira 300k duk watan duniya, zan saka screenshot a comment section.
To daman ni web3 jobber ne, idan zakuyi creating na token dinku zaku iya dauka na aiki, community management, growth strategist, kuma daman ni tuni meme token marketer ne, zan kuma iya muku handling na socials dinku.
Amma wallahi an daku.
Allah yasa mu dace.
I havenโt met you in person, @SunusiMinjibir, but your courage and honesty have inspired many of us.
Every developer will be tested at some point. This is your test. Face it, overcome it, and come back stronger with $Sunusi.
Iโll continue to HODL my bag and hope for the best.
Stay strong, mutumina. ๐
BREAKING ๐๐ฅ๐
History is waiting to be written.
Will $SUNUSI become the first African meme project to reach a $10M market cap? ๐๐
If you believe it will, hit Retweet and let's show the world how strong this community is. ๐ฅ๐
Dear @Bybit_Official@Alpha_Bybit i did a p2p transaction of $730 yesterday with a popular vendor called SPEEDPAYER
This guy has claimed that he make payment and keeps sending me fake receipts of unknow shadow bank.
I initiated an appeal while processing the appeal without my consent @Bybit_Official released the fund to him while I have not received my Money and blocked me from making additional appeal.
Unless you are aiding scammers verify my proof and bank statement before releasing the find to the scammer Merchant
@BybitAfrica look into this!!
No response from him so far.