🚨Brazilian scientists are using fish skin to treat burns, helping wounds heal faster and without pain or scars thanks to its collagen and high moisture levels.
In sha Allah za'a gudanar da jana'izar Musa Usman (Abba) a gobe juma'ah
Za'ayi salatul gha'id kamar yadda addinin musulunci ya tanada ayima Wanda gawarsa bata kusa 🤲😭😭
misalin karfe 11:00
wuri : kusa da makarantar Darul arqam dake gangaren tudun wada premier road Gusau 😭😭
bamuda abunda zamuce sai dai Allah ya Isa 😭😭
bazamu yafewa wadannan shuwagabannin ba 😭😭 , in Gusau, The Capital City Of Zamfara State.
TSAKANIN ISRAELA DA IRAN DA KUMA MAKOMAR DUNIYA
Babu Shakka Ana Shirin kafa Gwamnatin (NEW WORLD ORDER), Tabbas Tarihi ya tabbatar da Wannan Yakin tsakani Israel da Iran.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto
https://t.co/BFCIxwXLRn
BREAKING 🚨 Saudi Arabia announces first day of fasting for Ramadan to being Wednesday, February 18, 2026. 🌙
Taraweeh will begin tonight on the first evening of the blessed month.
It’s recommended to follow the fasting time designated by your local community and countries.
Hukumomi a Saudiyya sun fara duba jinjirin watan Ramadan a jamiʼar Majmaah da ke ƙasar Saudiyya.
Idan aka ga watan, hakan na nufin za a tashi da azumi a gobe Laraba, idan ba a ga watan ba, ba za a fara azumin ba sai ranar Alhamis mai zuwa.