Akwai jihohin da nake da tabbas Tinubu zaici zabe 2027 a Arewa.
Jigawa ce ta daya,wadannan mutanen suna siyasa cike da gaba da bakinciki,duk wani abu da ya shafi Sule Lamido sai ya'n APC na jihar sun yake shi.
Suna ta kin abinda ya kawo kuma sun gagara samar da irin sa.
Har yanzu