Mark Zuckerberg has announced Meta will donate Ray-Ban AI glasses free of charge to all 130,000 blind veterans in America, giving them tools to read documents, identify surroundings and navigate daily life independently.
Ma’aikata 4,400 na SpaceX — na yanzu da na da — za su zama masu miliyoyi saboda wannan IPO.
Dala Tiriliyan 2. Kasafin kudin Najeriya na shekara guda ya kai dalar biliyan 35 kawai — wato SpaceX na da darajar shekaru 57 na kasafin Najeriya a lokaci guda.
Hannun jarin kamfanin ya tashi da kashi 15% a mintina na farko na hada-hada, wanda yaba SpaceX darajar tiriliyan 2 — kuma ya mai da Elon Musk attajiri na farko a tarihin duniya da dukiyarsa ta wuce tiriliyan daya.
An kada tarihi yau — Elon Musk ya buga ƙararrawar buɗe hada-hadar hannayen jari a Nasdaq daga hedikwatar SpaceX a Texas, yayin da kamfaninsa ya fara kasuwanci a kasuwar hannun jari a karon farko.
Elon Musk rang the Nasdaq opening bell from SpaceX’s Texas headquarters today as his rocket company made its historic stock market debut — raising $75 billion in the largest IPO in history and instantly making Musk the world’s first trillionaire.
Ƙasar Britaniya ta sanar da tsarin AI na ’yan sanda mai suna “PoliceAI” da nufin gudanar da ayyukan rubuce-rubuce da binciken ’yan sanda, wanda zai ‘yantar da awanni miliyan 6 na aikin jami’an ’yan sanda a kowace shekara.
We’re launching Claude Corps, a national fellowship program matching people early in their careers with US nonprofits.
We'll teach 1,000 people to use Claude, and pay them to use AI to advance their hosts’ missions.
https://t.co/QI6JmlAdSr
Wani sabon binciken da gwamnati ta dauki nauyi ya gano cewa duk wani tsarin AI da ake da shi a duniya yau ana iya yaudarar sa don ya karya dokokin sa na tsaro da aka gindaya masa — kuma wannan ya zo daidai lokacin da Amurka ke hanzarta amfani da AI a harkokin yaki da aikin soji.
Government-funded researchers have concluded that every AI system currently in existence can be manipulated into violating its own safety rules, raising serious alarms as the United States accelerates its push to deploy AI in military operations.
Barka da Zagayowar ranar haihuwa Mal. @BashirAhmaad. Muna gayyatarka shafinmu mai watsa labaran fasaha da AI kai tsaye cikin harshen Hausa. Burin mu shine muzama na daya wajen kawo bayanai da rahotanni akan cigaban da yake wakana don zaburar da duniar masu amfani da harshen Hausa
YANZU YANZU: An ruwaito cewa Microsoft ta hana ma’aikatan ta amfani da Claude Fable 5, tana mai bayyana damuwa cewa bayanai na sirri na kamfanin na iya kasancewa a hannun Anthropic.