Suka kuma mai da mala’iku waxanda suke bayin (Allah) Arrahmanu ne `ya`ya mata. Shin sun halarci sanda aka halicce su ne? To za a rubuta shaidarsu, za kuma a tambaye su (a lahira).
Suka kuma ce: “Da (Allah) Arrahmanu Ya ga dama, da ba mu bauta musu ba (wato mala’ikun).”
(Ka tuna) kuma ranar da azzalumi zai riqa cizon yatsunsa yana cewa: “Ina ma na bi hanya tare da Manzo!
“Kaicona ina ma da ban riqi wane aboki ba!
“Haqiqa ya vatar da ni daga bin Alqur’ani, bayan ya zo mini.” Shaixan kuwa ya kasance mai tavar da mutum ne (Furqan: 27-29)
(Ka tuna) kuma ranar da azzalumi zai riqa cizon yatsunsa yana cewa: “Ina ma na bi hanya tare da Manzo!
“Kaicona ina ma da ban riqi wane aboki ba!
“Haqiqa ya vatar da ni daga bin Alqur’ani, bayan ya zo mini.�� Shaixan kuwa ya kasance mai tavar da mutum ne (Furqan: 27-29)
Waxanda suke yin shirka za su ce: “Da Allah Ya ga dama, da ba mu yi shirka ba, haka iyayenmu ma da ba su yi ba, kuma da ba mu haramta wani abu ba.” Kamar haka ne waxanda suka gabace su suka qaryata (manzanni), har sai da suka xanxani azabarmu.

Me Yasa Musulunci Yake Xaukar Buatar Wanin Allah
Musulunci yana ganin bauta haqqi ne tsantsa na Allah, domin shi kaxai ne wanda ya yi halitta kuma yake tafiyar da lamarinta kuma shi ne mamallakin dukkan komai
Saboda haka roqar wanin Allah abin da babu mai iya yin sa in ba Allah
Suka kuma ce: “Ba za mu yi imani da kai ba har sai ka vuvvugo mana da idon ruwa daga qasa
“Ko kuma ya zamana kana da wata gona ta dabinai da inabi, sai kuma ka vuvvugo da qoramu ta tsakiyarta su kwarara sosai (Suratul Isra’i: 90-91)

#Jivintar_Allah#Bautar_wanin_Allah_shirka_ce
Saboda me Musulunci Yake Tsawatarwa Game da Jivintar
Wataqila wanda ba Musulmi ba zai yi tambaya ya ce, me ya sa Alqur’ani yake tsawatarwa game da jivintar kafirai?
Amsar ita ce, manufar ba ita ce a hana mu’amala ko yin adalci ko kyautatawa waxanda ba Musulmi ba.
Ya ku waxanda suka yi imani, idan har kuka yi biyayya ga waxanda suka kafirta, to za su mayar da ku baya a kan dugaduganku, sai ku juya kuna hasararru.”. [Ali Imran: 149]
#Jivintar_Allah#Bautar_wanin_Allah_shirka_ce
Ya ku waxanda suka yi imani, idan har kuka yi biyayya ga waxanda suka kafirta, to za su mayar da ku baya a kan dugaduganku, sai ku juya kuna hasararru.”. [Ali Imran: 149]
Yi wa ma’abota vata biyayya cikin abin da ya sava wa shari’ar Allah yana farawa ne a sannu a sannu,
Nadama Tana Farawa ne ta Dalilin Zavar
Wasu daga cikin mutane suna zaton jivintar kafirai alaqa ce kawai wadda aka saba. Sai dai Alqur’ani yana bambanta tsakanin mu’amala da adalci da kyautatawa da kuma jivintar da za ta sa zuciya ta riqa yi musu biyayya,
Ya ku waxanda suka yi imani, idan har kuka yi biyayya ga waxanda suka kafirta, to za su mayar da ku baya a kan dugaduganku, sai ku juya kuna hasararru (Ali-Imran: 149)
Yi wa ma’abota vata biyayya cikin abin da ya sava wa shari’ar Allah yana farawa ne a sannu a sannu,
Kada muminai su riqi kafirai a matsayin masoya su qyale muminai; duk wanda kuwa ya aikata haka, to shi ba komai ne ba a wurin Allah, sai dai in don ku kare kanku ne daga gare su. Kuma Allah Yana tsoratar da ku kansa. Kuma zuwa ga Allah makoma take
#Bautar_wanin_Allah_shirka_ce
Bautar Wanin Allah Ita ce Zunubi Mafi
Allah ya halicci mutum don ya bauta masa shi kaxai. Shi ya sa ya kasance mafi girman haqqin Allah a kan bayinsa shi ne su kaxaita shi da bauta, hakanan su kaxaita shi da addu’a da fata da tsoro da yanka da bakance da sauran nau’ukan ibada.
Kada muminai su riqi kafirai a matsayin masoya su qyale muminai; duk wanda kuwa ya aikata haka, to shi ba komai ne ba a wurin Allah, sai dai in don ku kare kanku ne daga gare su. Kuma Allah Yana tsoratar da ku kansa. Kuma zuwa ga Allah makoma take
“Kuma Ka rubuta mana kyakkyawan abu a cikin wannan duniyar, haka ma a lahira, lalle mu mun tuba zuwa gare Ka.” (Allah) Ya ce: “Ina saukar da azabata a kan wanda Na ga dama; rahamata kuwa ta yalwaci komai. Don haka da sannu zan rubuta ta ga waxanda suke kiyaye dokokin Allah,

Wane ne ya fi zalunci kamar wanda ya qaga wa Allah qarya ko kuma ya qaryata gaskiya lokacin da ta zo masa? Yanzu ashe babu mazaunar kafirai a cikin Jahannama?
Waxanda kuma suka yi jihadi saboda Mu to tabbas za Mu shiryar da su hanyoyinmu,
Lalle Ubangijinku Shi ne Allah wanda Ya halicci sammai da qasa cikin kwana shida, sannan Ya daidaita a kan Al’arshi; Yana tsara al’amari (yadda Ya ga dama). Babu wani mai ceto sai da izininsa. Wannan Shi ne Allah Ubangijinku. To sai ku bauta masa. Ashe ba za ku wa’azantu ba?