@AbujaEmpress No girl is innocent here, but wait oo, how do someone gather the audacity to film such things, iya zunubin laifin da yayi bai isheshi ba har sai yayi bidiyo?
@Minikothe3rd A ganina babu daqiqi kamar Wanda yasami makantar Ziciya, wane irin wulaqanci ne bamu ganiba a wannan mulkin? Wai har wani na da Bakin cemana daqiqai sbd mun tsani zalunci da azzalumi?
Ya Allah duk Wanda yakeyi domin kai kabashi sa’a, duk Dan son rai kuma, ka tozartashi.
@_hafsat_paki@s_herfsert All of the aforementioned were sins but d biggest amongst the mentioned is killing someone .i don’t where u got ur conclusion from
وَمَن يَقْتُلْ مُؤْمِنًا مُّتَعَمِّدًا فَجَزَاؤُهُ جَهَنَّمُ خَالِدًا فِيهَا وَغَضِبَ اللَّهُ عَلَيْهِ وَلَعَنَهُ وَأَعَدَّ لَهُ عَذَابًا عَظِيمًا.